::Lyrics:: BINDIGA by B.O.C (@bocmadaki @bhtunesofficial)

INTRO
(Gunshots+Voices)

CHORUS
*Wai Ya Ji Karar Bindiga(6x)
*A’a Ba Bindiga Bane Zallan Sinadarai Ne Irin Ta Hip Hop
(Repeat Chorus 3x)

VERSE ONE
*Gaba Dai Sarkin Yaki
*Yanzu Na Fi Karfin Zaki
*B.O.C Oh! C.O? Yanzu Ne Zaku Ga Aikin Maki
*Ga Lugar A Baki Na
*Ga Darasi A Saki Na
*Ga Kama Kai Ga Hira
*I’m A Soldier,Hip Hop Khaki Na
*Toh! Attention Ku Sara Mun
*Girma Ku Kara Mun
*Ni Babban Bakon Ku Ne Idan Ba Five Star Hotel Ba Ina Zaku Kama Mun?
*No,I Can’t Sleep In That House
*No,I Ain’t Leaving My Spouse
*All I Need In This Life Of Sin Is Me And My Girlfriend I Ain’t Giving Her Out

CHORUS
(Rpeat Chorus 2x)

VERSE TWO
*I Got A Couple Of Race To Run,
-In A Couple Of Days To Come You’ll Face The Gun
*The Duffle You Chase We’re On
-We Shuffle The Ace You Gum,We Space The Fun
*Man You Know Me Even When I’m Falling I Will Never Ever Turn
*Then You Should Know What Is Stored Beneath The Ocean Will Never Ever Burn
*I Grin,Haha…..Kore
*Babe Din Shi Ta Fole
*Ashe Duk Da Ya Ce Mata Kar Ta Kalle Ni Idanun Ta Na Tsole
*Ta Ga Wanka Da Kalamai
*Bana Harka Da Kazamai
*Saurare Ni Ko Ka Kwana Ka Tashi Da Nyunwa Don Na Yi Sarka Wa Dumame

CHORUS
(Repeat 2x)

VERSE THREE
*The Boy Is So Calm And Peaceful
*Wasa Da Yara And He’s Cool
*Amma Idan Yaga Akwai Raini,Ya Kan Yi Gyara Da Pistol
*This Nigga Is Pulling The Trigger For Real Domin Ba Ya Rasa Alburusai
*Silent! Domin Haka Ne Ake Zuwa Gaida Mai Surutai
*Unaware In Ji Bature
*Sai Na Gama Ku Ce Hurray
*Don Abun Na Kawo Wuta Gallan Din Kananzir Kafa Ya Ture
*It’s Getting HOT From My Head To My Toe Har Ma ICE Yana Bukatan Ruwa Ya Wasa
*Daga Garin Bauchi Na Fito Idan Naman Kai Ya Kare Sai Ku Bani Masa

CHORUS
(Repeat Chorus 4x)

Advertisements
Posted in Begin, BH City Jams, BH Tunes Chat, Home, Lyrics

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s

%d bloggers like this: