::Lyrics:: GARI DA NIKA-By B.O.C ft. IDREAL (@BOCMadaki @iDREAL_Sabo @bhtunesofficial)

INTRO
(B.O.C)
*What!
*Split Personality!!
*Idreal,B.O.C
*No English Baby!!!

CHORUS
*I Grind So Hard Kamar Gari Da Nika
-Gari Da Nika ,Gari Da Nika
*I Grind So Hard Kamar Gari Da Nika
-Gari Da Nika,Ai Gari Na Nika
(Repeat Chorus Once)

 

VERSE ONE
(Idreal)
*Bari In Gaya Ma,A Dare Fa Bana Barci
*Got My Eyes On The Cake Don In Yanki Nawa Fannin
*Gari Nake Nikawa,Sauran Suna Ta Barji
*Tryna Get Papers,Don Dole CBN Su San Ni
*On A Mission To Save The Game Up Wane Mai Gina Banki
*So I Gotta Grind Meals Don In Barza(za) Chanji
*Turning Dreams To Reality,Zahirin Mafarki
*You No Dey Talk Money,You No Be Wajibi Ga Manci
*Ai In Baka Sani Ba Success Ta Na Kira Na
*Say She’s In Love With The Boy,Soyayyar Ma Ba Iyaka
*Shi Ya Sa Kan Kaba Na Ke,Don Fa Ban Jiran Jira Ba
*Staying Faithful To The Truth Wane Wani Ibada
*Dictating Like A Soldier,Ni Fa Dai Ban Siyasa
*Just Tryna Do Me,Suka Ce Ban Iya Ba
*Rap C.E.O,Ni Ne Mai Biya Na
*Now I Got Me On The Picture,Picasa!

CHORUS

VERSE TWO
(B.O.C)
*What!
*See,I’m Steady On The Grind Kamar Dutsen Markade
*Rashin Iyawa Ne Ya Kawo Tushen Tankade
*Gotta Kill Poverty,Har Da Mushen Zan Kade
*I’m 9/11 History,Ko Na Rushe Zan Dade
*A Kai Na Sarki Suleiman Ya Yi Anabci
*Daga ‘C’ Zuwa Gumza,Har Dukan Currency
*Don Inna Tace Mun Da Gaye Mara Ko Tasi…..
*….Matukar Hulda Da Mafi Kwazon ‘Yan Dako Ya Fi
*Irin Gidan Su Ne Miya Bai Wa Tuwo Lami
*Gidan Mai Kin Wuya Kuwa Highest A Jido Yadi
*Ai Matashi Bai Taba Wa Gado Fadi
*Lafazi Ne Kadai Ya Iya Yi Wa Ado Tadi
*I Grind So Hard,Laushin Ya Fi Na Alabo
*Mune Zamu Ci Kyautayin Kab In Har Dai Da Rabo
*I’m On My Grind,I Concentrate More On This Millstream
*’Cause Having Nightmares In The Daytime Kill Dreams

CHORUS

VERSE THREE
(Idreal)
*’I’ Is The Nigga,Mai Gari Da Nika
*Dandano Nake Da Shi,Magi Da Sugar
*My Music Go Over Boarders Amma Bani Da Visa
*Dem Ma Know ‘I’ Is Realer,Mai Tadi A Kida
*Shi Ya Sa Kamar Injin Nika Is The Way That I Grind *This Na Zero Hours,Fasara ‘Babu Time’
*So When You Listen Close I Dey Speak No English
*Split Personalities But They No Fit To Distinguish
(B.O.C)
*Ba Su Son Tuwon Dasa Sai Garin Semo Da Surfe
*Here We Come Not To Make Them Hate The Rest,Ban Da Zunde
*Grinding Coins For The Mill,Ga Sululluka A Inji
*Tsohon Kurma Ya Tuba Daga Durkusa Wa Kin Ji…
*…Da Muddun Ya Ga Manci Yana Ta Manni
*Sai Ga Makaho Ya Gan Ni Ya Ce Wai Ai Ya San Ni
*Neman Kudi Kawai Nake A Kowace Fanni
*Aim At The Big Prize,Na Gaji Da Kashe Chanji

CHORUS

DOWNLOAD

 

 

Advertisements
Tagged with: , ,
Posted in B.O.C, Entertainment, Home, iDeaL

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out / Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out / Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out / Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out / Change )

Connecting to %s

%d bloggers like this: